Sabuwar Waƙar Rarara.

A jiya shahararren mawakin nana Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya saki sabuwar waƙar sa mai taken “Tsula Ya Sallama”.

Tin jiyan dai mabanbanta ra’ayi sai bayyana ra’ayoyin su suke a kafar sadarwa ta zamani, kuma wakar sai yamutsa hazo take.

By:

Posted in:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started