Malllama Sadiya salihu, daya daga cikin Mallaman makarantar Abubakar siddik dake durumi, wacce wani la’ananen mutum yayiwa yankar Rago Shekaranjiya a gidan ta .
Baiwar wacce bata da wani aiki da ya wuce ta ga daliban Illimi mussaman yara, sun samu ingantanciyar tarbiyah .
Mallama sadiya ta samu kyakyawar shaidu daga mutane mabanbanta.
✍️Safiyanu Abdullahii
BAIWAR ALLAH DA AKA YIWA YANKAR RAGO KENAN

By:
Posted in:

One response to “BAIWAR ALLAH DA AKA YIWA YANKAR RAGO KENAN”
Allah yabi mata hakkin ta
LikeLike