Yanzu Mutum Zai Iya Gyara Rubutun Da Ya Tura A Manhajar WhatsApp Matukar Bai Wuce Mintina 15 Da Aika Saƙon Ba.

Mamallakin kafar sada zumunta ta WhatsApp ya wallafa a shafukansa cewa; Indai mutum yayi kuskure wajen aika saƙo to zai iya gyarawa matuƙar bai haura minti 15 ba.

Ya wallafa jiya a duk shafukansa 23/05/2023

By:

Posted in:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started