Motar ɗauke da maniyyata aikin Hajji na bana tayi haɗarin ne ɗauke da mahajjata amm ba’a samu salwantar rai ko guda ba.
Lamarin ya afku ne ke ranar Laraba 24 may 2023 ya yammaci.
Sai dai akwai wanda suka raunata, kuma yanzu haka suna samun kulawa a asibiti.
Comrade Alhasan Haruna

