Yanzu muke samun labaran ƴan daba sun shiga unguwannin tsakiyar birnin kano da safiyar juma’ar nan.
Kabara, Gwangwazo yanzu haka suna cikin ɗimuwa na rashin kwanciyar hankali.
Kamar yadda rahoto yazo mana; Yan daban sun kashe mutane 5 zuwa sama har yanzu babu tabbacin adadin mutanen da aka kashe.

