An Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki A Kano

Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da tashar samar da wutar lantarki ta Tiga da kuma tashar rarrabawa wutar dake Tanburawa.

📸 Aminu Dahiru

By:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started