Zakarun Gasar firimiyar kasar ingila ta faɗa ajin gajiyayyu a yau.
Leicester city ta ƙarƙare a mataki na ukun karshe.
A shekarar kaka ta 2015/2016 suka zamo kungiyar da ta lashe gasar firimiyar kasar ingila, inda ta doke kowane kungiyar wasa a gida ko a waje, Arsenal ne kaɗai kungiyar bata samu nasara a kansu ba a shekarar.

