Ya Mari Mahaifiyarsa Ta Mutu

Abin takaici wani mutum ya mari mahaifiyarsa saboda tayiwa matatai fadda’😭😭😭😭 na rantse da Allah yana marinta sai ta bude baki tace masa Ni zaka mara’?? Daga nan ta yanke jiki ta fadi ya dauke ta sai asibiti…

Yana zuwa sai akace masa rai yayi halinsa 😭😭😭 Allah yayi mata cikawa sai yafashe da kuka sai kanwarsa taci kwalarsa tana kuka tana cewa kaine kakasheta yaya Allah ya isarma umarmu sai likitan yace shine ya kawo ta asibiti yana kuka🥲🥲.

Buda bakin yarinyar sai tace wlh shine yasa hanunsa ya mari mamarsa saboda tayiwa matatai fada’ na rantse d”allah ban san lokacin danaji hawaye suna zubowa a idanuna.

Wani iri hukunci zai fara gani tun anan duniya kafin yazo wajen ubangijinsa 😭😭😭

Anyi haka ne a garin Sokoto jiya wlh a da misalin karfe 5:pm.

© Nura Tukur Wurno Deeni

By:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started