An Rantsar Da Shugaba Tayyip A Matsayin Shugaban Kasa Na 12

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya yi rantsuwar kama aiki a zauren majalisar dokokin Turkiyya don sabon wa’adin shugabancinsa na shekaru biyar.

Erdogan ya samu kashi 52.18% na kuri’un da aka kada a zaben da aka gudanar ranar 28 ga watan Mayu.

By:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started