Mutane 120 ne suka mutu sakamakon hatsarin jirgin kasa da ya afku a gabashin Indiya, yayin da wasu fiye da 850 suka samu raunuka, yayin da wasu da dama ke fargabar sun makale a cikin tarkacen jirgin.
By…Huzaif Usman