NLC – Janyewar Ma’aikatn Hukumar Kwadago Daga Ko Wane Ɓangare A Nigeria

Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta rubutawa daukacin kungiyoyin ta da su hada kai domin gudanar da yajin aiki da aka shirya farawa a ranar Laraba, 7 ga Yuni, 2023.

A cikin wata wasika da ta rubutawa kungiyoyin da ke dauke da sa hannun babban sakataren kungiyar ta NLC, Emmanuel Ugboaja, majalisar ta ce ana sa ran dukkan shugabannin jihohi za su zaburar da mambobinsu domin daukar matakin da kuma tabbatar da cikakken bin umarnin uwar ƙungiyar ta ƙasa, domin bijirewa gwamnati da kuma kamfanoni masu zaman kansu. ana sa ran za a janye gaba daya zuwa ranar Laraba.

Yajin aikin ya biyo bayan karin farashin man fetur.

By:

Posted in:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started