A yau ne da misalin karfe 2:00am na dare sabon gwamnan kañawa Eng. Abba Kabir Yusuf ya jagoranci rusau a unguwar Hajj Camp Masaukar Alhazai.
Lamarin ya faru ne saboda irin hawan ƙawara da akayiwa wajen wanda tsohuwar gwamnati ta Ganduje tayi.
Wato duk mai fili a wajen kamar ya sai asara da kuɗinsa ne.
Shin me za’a yi yanzu a wannàn sansanin na Alhazai? Shin ko za’a dawo da mazauna tsohuwar unguwar, wanda suna cikin wanda sukayi faɗa da mai tatsine shekaru 40 da suka wuce?

