Tawagar Flying Eagles ta yi kasa a gwiwa a wasan daf da na kusa da na karshe, bayan da ta sha kashi a karin lokaci da Jamhuriyar Koriya.

Daga. Huzaif Usman

An fitar da tawagar kwallon ƙafar Najeriya ƴan ƙasa da shekara 20 daga gasar cin kofin duniya ta FIFA da ke gudana a kasar Argentina sakamakon karin lokaci da aka samu, wanda nan take koriya ta shiga gabanta, kuma suka kasa warware wannan kwallo daya.

Jama’a, wadanne ‘yan wasa ne suka fi burge ku a cikin wannan gasa, shin kuna son ganin su a rukunin super eagles a makonni masu zuwa?

By:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started