Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un. Allah Ya yiwa Mai Girma Limamin Massalacin Juma’a Na Waje Kuma Wazirin Kano (Murabus) Sheikh Nasiru Muhammad Nasir. Rasuwa.

Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un. Allah Ya yiwa Mai Girma Limamin Massalacin Juma’a Na Waje Kuma Wazirin Kano (Murabus) Sheikh Nasiru Muhammad Nasir. Rasuwa. Za’a yi Janaiza Karfe 6 Na Yamma. A Fadar Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Da ke Kofar Kudu.
Muna Addu’ar Allah Ya Jikan sa, Ya Gafarta Masa. Ya Sa Aljannatul Firdausi Makomarsa Da Dukkan Musulmi Baki Daya.

By:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started