A satin nan ne shugaba Ahmad Bola Tinubu ya zauna da gwamnonin ƙasar nan kan batun cire tallafin man.
Ya gana da da gwamnoni ne damin jin matsayarsu akan cire tallafin.
Gabadayan su sun goyi bayan cire tallafin, domin a haka suke ganin tattalin arzikin Nigeria zai kara bunƙasa.
GwamnMene ne ra’ayinku kan matakin gwamnonin?

