An tsige Emefele

Daga. Huzaif Usman

Sanarwar ta ce dakatarwar ta biyo bayan binciken da ake yi ne a ofishinsa da kuma sauye-sauyen da ake shirin yi a bangaren hada-hadar kudi na tattalin arzikin kasar.

Cikakken labarin na zuwa …

By:

Posted in:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started