Daga. Huzaif Usman
Masu bincike a cibiyar SIPRI da ke Stockholm sun ce kasar Sin na kara fadada makamanta na nukiliya a daidai lokacin da duniya ke kara tabarbarewa, lamarin da ke kara nuna fargabar cewa shirin kwance damarar makaman nukiliya ya zo karshe a yanzu.
Ga taswirar tarin makaman nukiliya na duniya

Domin Tallata Hajojin Ku Da Sauran Tallace-Tallace, A tuntuɓe Mu Ta Wannan Lambar – 08028120702,08098821106

