Arsenal – Declan Rice Na Dab Da Komawa Arsenal.

Arsenal na ƙara matasawa dan ganin ta doke Manchester United da Bayern Munich dan ta ɗaukin kyaftin ɗin ƙungiyar Westham United wato Declan Rice.

Daga. Huzaif Usman.

Arsenal na gab da cimma yarjejeniya da West Ham kan Declan Rice kuma ana sa ran za ta biya sama da fam miliyan 100 don siyan dan wasan idan an samu wasu kari.

For Advertising, contact -0802812070208098821106

Domin Tallata Hajojin Ku Da Sauran Tallace-Tallace, A tuntuɓe Mu Ta Wannan Lambar – 08028120702,08098821106

By:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started