Jaafar Jaafar – Yace Dole A Ɗauki Ra’ayin Masu Adawa Da Muhummanci Gwamnati,In Har Ana So Abba Kabir Yusuf Yayi Nasara A Mulkin Sa.

Sukar da jama’a suka yi ya taimaka wajen ceto gidan Zoo, Kofar Nassarawa Flyover da Kano Club daga bullar Ganduje. Idan har muna son Gwamna Abba Yusuf ya yi nasara, dole ne musa hankali mu fahimci ra’ayoyi masu mahimmanci.

Jaafar Ja’afar

By:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started