YANZU – YANZU – Gini ya fadowa masu ɗibar ganima a yankin Daula Hotel

Breaking News…
Wata majiya da mu samu sahihancin labarin ba ta sanar cewa gini ya danne mutane a ginin da aka rushe na Daula Hotel.
Inda Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya jagoranci rushewa 4 ga watan june 2023.

A dakace mu domin jin sahihancin labarin nan bada daɗewa ba…

By:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started