Wasu ma’aurata a Najeriya sun yi maraba da wasu ‘yan uku maza da mace daya bayan shafe shekaru 12

suna jira.
Kanwar mutumin mai suna Ada Ujaligwa, ta bayyana wannan albishir ne a wani sako da ta wallafa a shafinta na Facebook a ranar Alhamis yayin da ‘yan uku suka cika karfe daya.

Ku biyo mu domin samun labarai da dumi-duminsu.

