SANARWA SANARWA SANARWA DAGA HUKUMAR JIN DAƊIN ALHAZAI TA JIHAR KANO.


Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Kano na sanar da Maniyyatan kananan hukumomin,Fagge, Bichi, Minjibir da Kuma Dawakin kudu da su fita izuwa Sansanin alhazai na Jihar Kano sanye da inifan dinsu yanzu – yanzu domin tafiya kasa Mai tsarki.

Sanarwar daga shugaban sashen wayar da Kai na hukumar alhazai ta Jihar Kano
Yusuf Abdullahi

By:

Posted in:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started