Rusau – Gini Ya Ƙara Danne Masu Diban Ganima A Masallacin Idi Dake Kano.

Ana fargabar an sake samun asarar rayuka bayan da wani gini ya sake rusowa masu wawason ɗibar kaya da sunan Ganima a Masallacin Idi na Kano da aka yi rusau.

Ƙarin bayani na tafe.

By:

Posted in:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started