An Naɗa Sabon Shugaban Yan Sanda.

Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima (GCON), ya yiwa sabon mukaddashin sufeto-janar na ‘yan sanda Kayode Egbetokun ado a fadar gwamnati da ke Abuja a yau 20 ga watan Yuni.

By:

Posted in:


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started