‘Tare Zamu Iya Samar Da Hazaka Gobe’, Super Eagles’ Ahmed Musa Ya Ziyarci Sabbin Makarantu Da Ya Bude.
—
Tauraron dan kwallon kafar Najeriya, Ahmed Musa, ya kaddamar da gina makarantu a kwanakin baya, inda ya ziyarci wata makarantar da ya bude.
Dan wasan ya yi amfani da shafin Instagram ya wallafa hotunan ziyarar.
Credit: Instagram | ahmedmusa718
Ahmed Musa Ya Buɗe Makaranta Tare Da Raba Wa Ɗalibai Kayan Karatu.

By:
Posted in:
