Tana da kyau sosai a hijabi’, martanin da Mercy Aigbe ta yi na saka sabbin Hotuna daga Makkah a Soshiyal midiya.
—
Magoya bayan fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood, Mercy Aigbe sun yi ta yada jita-jita a shafukan sada zumunta da muhawara kan wasu sabbin hotunan jarumar sanye da hijabi.
Jarumar dai ta musulunta kwanan nan bayan aurenta da shahararren mai shirya fina-finai kuma mai rarraba fina-finai, Kazeem Adeoti, a halin yanzu tana birnin Makkah na kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajjin 2023.
—
Ku biyo mu domin samun labarai da dumi-duminsu.
Jarumar Nollywood a makkah wajen aikin hajji bayan musuluntar ta.‘

By:
Posted in:
