Najeriya ta kasance a matsayi na 20 a jerin kasashen duniya da suka fi fama da matsalar ta’ammali da wayoyin hannu.
Kasashen China, Saudi Arabia da Malaysia ne a matsayi na uku, yayin da Jamus da Faransa ke a kasa a jerin.
Wannan dai ya zo ne a wani rahoto da cibiyar Global Index ta buga a ranar Alhamis.
A cewar Global Index, binciken ya dogara ne akan matasa mahalarta a kasashe 24 na duniya.
Anan akwai jerin ƙasashen da ke da mafi girman ƙimar jarabar wayar hannu, dangane da kashi:
1. Sin (36.18)
2. Saudi Arabia (35.73)
3. Malaysia (35.43)
4. Brazil (32)
5. Koriya ta Kudu (31.62)
6. Iran (31.52)
7. Kanada (31.11)
8. Turkiyya (30.92)
9. Misira (29.54)
10. Nepal (29.41)
11. Italiya (28.82)
12. Ostiraliya (28.61)
13. Isra’ila (28,29)
14. Sabiya (28.16)
15. Japan (27.71)
16. Ƙasar Ingila (27.69)
17. Indiya (27.2)
18. Amurka (26.68)
19. Romania (25.52)
20. Najeriya (24.73)
21. Belgium (24.24)
22. Switzerland (23.45)
23. Faransa (20.29)
24. Jamus (18.44)
Credit: Twitter | TheGlobal_Index
—
Ku biyo mu domin samun labarai da bidiyoyi masu kauri
Najeriya ce ta 20 a cikin jerin ƙasashen masu jarabar amfani da wayar salula

By:
