
Yau da Safe Mikel Arteta ya ce mun yau lamba 9 zan buga lambar da ban taba bugawa ba a rayuwa ta na sha mamaki, sai gashi kuma na bayar da sakamako mai kyau, inji Mickel Merino bayan daya ceci Arsenal da kwallaye biyu a wasan da suka buga da Leicester city.
