Skip to content
www.reportersfocushausa.com
Category:
Uncategorized
Jun 4
Gwamnatin Zamfara ta zargi tsohon gwamnan da satar motocin hukuma.
Jun 4
Buhari na shekara takwas kasafin kudi, aikin kudi ya bar abin da ake so
Jun 2
Zan sake sa aikin ‘yan sanda ya kayatar kuma – Arase
Jun 2
Ana Ɓarnar Ƙudi A Nigeria
May 30
Buhari.
May 28
Untitled
May 27
Zan Maida Maka Amincinku A kaina – Tinubu Ya Tabbatarwa ‘Yan Najeriya Bayan Bayar GCFR Karramawa
May 26
Neman Taimakon Gaggawa
May 26
Neman Taimakon Gaggawa! 🙏 Wannan bawan Allah Abdurrabba Idris Yahaya mutumin kirki ne, Course Mate dinane tare mukai karatu a Jami’ar Bayero dake nan Kano, a halin yanzu yana fama da cutar cancer wadda taci karfin sa har takai idanun sa baya gani sai da daya, a madadin Abdulrabba ina neman masa taimako gun al’ummar Annabi. Abdulrabba yana daga cikin best Graduating Student na set dinmu! Guru ne a Chemistry kuma mutum ne mai kokari da taimakon abokan karatun sa! Nakan tuna yanda ya taimakeni a wajen koyamin Chemistry courses har nai passing. Kwarewarsa wajen iya koyarda chemistry tasa duk dakikantar mutum idan ya koya ma saika fahimta. Ya taimaki ɗalibai da yawa, ciki har da ni. Abin tausayi, ciwon yanzu ya yi tsanani har takai rashin kudin aikin da za’ai masa yasa sun koma gida da zama, cutar duk ta cinye abinda suke dashi, a halin yanzu suna buƙatar taimako don biyan kuɗin aikin da za’ai masa. Ina roƙonku da ku taimakawa Abdulrabba domin a samu ai masa aiki. Kowacce gudumawa, komai kankantarta, za ta kawo gagarumin sauyi a rayuwarsa. Idan kuna son ba da gudummawar ku, ga lambar account dinsa a kasa: Account Number: 3142608608 Bank Name: First bank Account Name: Abdurrabba Idris Yahaya Phone No: 07066711067 Har ila yau, ina roƙonku da kuyi sharing wannan post din ga abokai, dangi, da yan uwa domin ceto Abdul. Zaku iya tuntuba ta ko lambar sa dake sama idan kuna da wasu tambayoyi ko kuna son ƙarin bayani. Nagode.
May 25
Ganduje Ya Rushe Muƙarrabansa
Previous Page
Next Page
Privacy & Cookies: This site uses cookies. By continuing to use this website, you agree to their use.
To find out more, including how to control cookies, see here:
Cookie Policy
Subscribe
Subscribed
www.reportersfocushausa.com
Sign me up
Already have a WordPress.com account?
Log in now.
www.reportersfocushausa.com
Subscribe
Subscribed
Sign up
Log in
Report this content
View site in Reader
Manage subscriptions
Collapse this bar
Design a site like this with WordPress.com
Get started